Services

AYYUKAN CIBIYAR AL-WAHDA GLOBAL HERBAL SERVICES

Muna amfani da Bishiyar Ayaba Wajen hada Magani

Muna hada ingantatttun magungungunan gargajiya da tsirai masu sinadarai dake inganata lafiyan dan Adam

Ganye Gwaiba tana da tasiri kuma ana amfani da ita wajen hada magungunanmu na gida

Bincike ya nuna tun shekaru masu yawa da suka gabata ake amfani da ganyen gwaiba.

Yana da Muhimmanci ayi gwaje-gwaje domin gano rashin lafiya kafin amfani da magani.

Idan ka yi mu’amala da mu tare da amfani da magungunanmu zaka samu sauyi cikin gaggawa da yardan Allah.

Bishiyar Gwanda tana da Amfani ga Lafiyar dan Adam

Shekaru masu yawa ana amfani da gwanda wajen hada magunguna daban daban kamar maganin Koda,ciwon hanta da sauransu.

Bishiyar Mangwaro tana da amfani ga lafiya.

Ana hada magungunan cutttukan sanyin Kashi da sanyi Mara da kuma  hawan jini da  wnnan bishiyar ta mangwaro.

Yana da Muhimmaci Masu magungunan gargajiya su dauki ci gaban zamani su rungumi kimiya da fasaha hannu biyu-biyu.

Dole Masu harkar Magungunan Gargajiya a Nahiyar mu ta Afrika su yi aiki kafa da kafa da likitocin zamani kuma su rinka karbar hore domin samun kwarewa a harkar kiwon lafiya.

Muna gabatar da shirye-shirye na Ilmantar,Fadakarwa da Nishadantarwa