DALILAI DAKE NUNI DA SAMUWAN SIHIRI
Akwai dalilai masu yawa daga cikin ayoyin Al-Kur’ani mai girma da ke nuni da samuwar sihiri. Ga wasu kadan daga cikin ayoyin Al-Kur’ani da suka tabbar da cewa akwai sihiri kuma ana aikata shi: وَاتَّبَعُوا مَا تَتْلُو الشَّيَاطِينُ عَلَىٰ مُلْكِ سُلَيْمَانَ ۖ وَمَا كَفَرَ سُلَيْمَانُ وَلَٰكِنَّ الشَّيَاطِينَ كَفَرُوا يُعَلِّمُونَ النَّاسَ السِّحْرَ وَمَا أُنْزِلَ عَلَى […]
DALILAI DAKE NUNI DA SAMUWAN SIHIRI Read More »