SIHIRIN HANA MUTUM AIKI DA ZAMA CIKIN JAMA’A:
Sihirin hana mutum aiki da zama cikin jama’a wani nau’in sihiri ne da masu sihiri ke yi wanda hakan ke hadasa wa mutum ya ji baya son zama cikin jama’a baya son yin kowane irin aiki kwata-kwata,zai sanya mutum ya kasance kowani lokaci shiru-shiru baya magana, yawan kasala da lalaci,zai rinka yawan ciwon kai. Wannan […]
SIHIRIN HANA MUTUM AIKI DA ZAMA CIKIN JAMA’A: Read More »