AYOYIN RUKIYYAH
Sau da yawa mukan samu tambayoyin dangane da ayoyin da ake karantawa idan za ayi rukiyya dan haka muka zauna muka fitar da su domin amfanin jama’a. AYYOYIN RUKIYA Wadannan ayoyin da zamu kawo su ne ake nufi da ayoyin rukiya. Ana amfani fani da su a wurare da dama. Daga ciki ana karanta su […]