MENENE SIHIRIN RABUWA
SIHIRIN RABUWA Sihirin rabuwa shi ne nau’in sihirin da ake yi domin raba mata da miji tare da Sanya kiyayya a tsakaninsu ko ya sanya kiyayya mai tsananin a tsakanin abokai biyu. Ire-ren wannan sihiri sun hada sihirin raba mata da miji,sihirin raba Uwa da Danta,sihirin raba Uba da Dansa, sihirin raba yaya da kani, […]
MENENE SIHIRIN RABUWA Read More »