alwahada

ALAMOMIN CIWON HANTA

Ciwon Hanta na nufin cutar kumburin hanta wanda ta ke faruwa sanadiyar ƙwayoyin cuta masu yaɗuwa, harwayau tana faruwa sanadiyar shan giya, shan magunguna ba bisa ƙa’ida ba, ko kuma ta sanadiyar yawan sinadiran dake cikin magunguna. NAU’O’IN CUTAR HANTA Akwai manyan nau’in cutar Hanta kamar haka:1- Hepatitis A : Wannan nau’in ciwon Hanta na […]

ALAMOMIN CIWON HANTA Read More »

SIHIRIN RUFA’IDO/DAUKAR IDO KO DABO:

Sihirin daukar ido ko rufa’ido yana daga cikin sihirin mutanen Fir’auna wanda Al-Kur’ani mai girma ya zo da kisarsa. Aya ta 66 a cikin suratul Daha ya yi bayanin yadda wannan nau’in sihirin yake. Ga ayar kamar haka: قَالَ بَلۡ أَلۡقُواْۖ فَإِذَا حِبَالُهُمۡ وَعِصِيُّهُمۡ يُخَيَّلُ إِلَيۡهِ مِن سِحۡرِهِمۡ أَنَّهَا تَسۡعَىٰ  Fasara: Suratul-Daha 66. Ya ce,

SIHIRIN RUFA’IDO/DAUKAR IDO KO DABO: Read More »

ALAMOMIN DA MUTUM ZAI GANE CEWA AN YI MASA SIHIRI.

A yanayin rayuwa al’umma a yau,akwai matsaloli da dama da suka shafi lafiyarsu,tattalin arzakinsu,matsalolin da suka shafi zamantakewa,matsalolin da ake samu a wajen aiki da wuraren sana’a. A gaskiya ba kowace matsala ba ce da ta shafi rashin samun kudade shiga, bangaren kasuwanci ko kuma bangaren lafiya za a iya ta’alakantashi da sihiri ba. Wasu

ALAMOMIN DA MUTUM ZAI GANE CEWA AN YI MASA SIHIRI. Read More »