About Us

Dangane da mu a takaice

Muna iya kokarinmu domin ingantata ayyukanmu

Muna hada hannu da kwararru wajen aiki tare domin bada gudumuwa a harkar lafiya, muna aiki tukuru wajen wayar da kan jama’a a kan cututtukan dake da alaka da sihiri,maita,hassada da shafar jinnu. Muna rubuta litattafai akan wannan bangaren kuma muna applications da muka hada domin amfanin al’ummah.

Mun yi nesa wajen Nazarce-Nazarce tare da Bincike akan abin da ya shafi Magungunan gargajiya da  na Musulunci. Har wayau muna bibiyar harkar kimiya da fasaha da kuma abin da ya shafi kiwon lafiya domin kara fahimatar hakikanin yadda lamura suke sauyawa.

Chat with Us

+2347062014111

Bay Clinic Road Tunga Minna,Nigeria

Nemi damar tuntubarmu