Muna amsa tambayoyin jama’a musamman tambayoyi masu muhimmanci wanda ke da alaka da aikace-aikacen da muke gudanarwa a wannan cibiya mai albarka. Kuna iya tura mana tambaya ta WhatsApp nambar nan dake kasa ko ta Gmail addreses da zamu a jiya maku a kasa.