AL-WAHDA GLOBAL HERBAL SERVICES.
Wannan cibiya ce da take Nazarce-Nazarce akan magungunan gargajiya da na Musulunci. Muna da kwarewa wanda ya dace da ci gaban zamani wajen ba da maganin cututtukan da ke alaka da Sihiri,Maita, Hassada da sauran matsalolin da ya shafi shafar aljanu,sammu da kambun-baka. Kuna iya tuntubar wannan cibiya mai albarka domin baku magani ko neman shawarwarin da suka dace. Muna amfani da tsirrai da itatuwa masu albarka da kuma addu’o’i wajen neman waraka ga marasa lafiya da sauran cututtukan da suke da wuyan magani.


Dangane da Mu
Muna da kwarewa wajen bada Magungunan Gargajiya da na Musulunci Wanda ya dace da ci gaban Zamani.
Muna aiki tare da kwararru da kuma sadaukarwa tukuru wajen ganin mun bayar da cikakken kulawa da kuma magungunan da suka dace ga mara lafiya bayan gabatar da cikakken bincike. Muna da kwarewa na bada magungunan gargajiya na tsawon shekaru 17, kuma a kullun muna kara bincike da karo ilmi domin ba da gudumawa wajen kiwon lafiya a gargajiyance.
Aikace-Aikacen Cibiyar Al-Wahda Global Herbal Services
Muna ba da Magungunar gargajiya da na Musulunci da suka shafi cututtuka daban-daban

Cutar Hawan Jini
Idan kana neman taimako dangane da cutar hawan jini, ciwon suga, cutar farfadiya,shanyewar bangaren jiki,Olsa dss. Kana iya tuntubar wannan cibiya.

Tuntuba da Neman Shawarwari
Kuna iya tuntubarmu ko neman shawarwari akan cututtuka daban-daban musamman masu alaka da sihiri,tsafi,sammu,jifa,maita da sauransu

Muna duba marasa lafiya tare da tura su wajen kwararru
Mu kan duba marasa lafiya domin bincike da kuma gano hakikanin cutar dake damun shi domin kauce ma kuskure wato ana magani daban cuta daban. Kuma duk cutar da ya shige mana dubu muna turawa wajen kwararru wadanda suke da kwarewa a wannan bangaren.
Muna bincike tare da Nazarce-Nazarce a kan tsirrai masu tasiri wajen magance cututtukan dake addabar dan Adam Sannan Muna amfani da ayyoyin Al-Kur'ani mai girma da Addu'o'i wajen Maganin Cututtuka da suka gaggari masu Magani.

MAGANGANU DAGA
Abokan Hurdanmu



Call Today
+2347062014111